Uncategorized
Tochel yabayyana dalilin dayasa psg suka koreshi bawai saboda kashin dasukashabane
Tochel yabayyana dalilin dayasa psg suka koreshi bawai saboda kashin dasukashabane
Tuchel: a gaskiya badadi ace ankoreka amatsayin me horaswa sai dai idan kaddara tafadoma bayarda ka iya
Tuchel:bawai saboda kashin da mukasha bane yaja aka koran
Ankorenine sakamakon rashin jituwa dake tsakaninmu da yan wasa biyu kylian mpappe dakuma neymar jr
Tuchel: gabakiyada basa girmamani nikuma bazan iya daukaba.