Uncategorized
Yan Ta’adda Sunkare Kai Hari Katsina Sunyi Ta’asa Sosai
Yan Ta’adda Sunkare Kai Hari Katsina Sunyi Ta’asa Sosai
Wasu yan bindiga a jihar katsina sunkaima garin layin dan tankari hari a dandume local goverment yayinda sukai awan gaba da damutane har 7 dakuma kashe mutane 2 kamar de yadda labari yazomana wannan al,amarin yafarune a jiya da daddare damisalin karfe 12:30 nadare inda yan bindigan suka fado garin suna halbe halbe
Mutanan garin sunkoka kan yadda al’amarin yafaru amma jami’an tsaro basu kawo musu daukiba har suka gama abunda zasuyi yan bindigan har suka dauki mutum 7 sannan suka kashe mutum 2 amma batareda ankawo musu daukiba
