Connect with us

Uncategorized

Yan Ta’adda Sunkare Kai Hari Katsina Sunyi Ta’asa Sosai

Published

on

Yan Ta’adda Sunkare Kai Hari Katsina Sunyi Ta’asa Sosai 

Wasu yan bindiga a jihar katsina sunkaima garin layin dan tankari hari a dandume local goverment yayinda sukai awan gaba da damutane har dakuma kashe mutane 2 kamar de yadda labari yazomana wannan al,amarin yafarune a jiya da daddare damisalin karfe 12:30 nadare inda yan bindigan suka fado garin suna halbe halbe

Mutanan garin sunkoka kan yadda al’amarin yafaru amma jami’an tsaro basu kawo musu daukiba har suka gama abunda zasuyi yan bindigan  har suka dauki mutum 7 sannan suka kashe mutum 2 amma batareda ankawo musu daukiba


2 Comments

2 Comments

  1. Najeeb

    March 5, 2021 at 10:16 am

    Gaskiya muna cikin matsala mu katsinawa

  2. Jamilu habib

    March 5, 2021 at 10:16 am

    Allah shikyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.