labaran wasanni
Barcalona Tafadi Shawarar Dasuka Yanke Gameda Rique Puig

Barcalona ayau tafidda sanarwa kan shawarar dasuka yanke game da rique puig barcalona sun ce sunyake shawarar karama dan wasan contract na shekara biyu sunce yanzu dan wasan bazasu saidama kowace kungiya zasu cigaba da rikeshi
Gade kungiyoyin dasukenaman dan wasan
1.Real Betis Tanasan Loan Dinshi
2.Mancity tanason siyanshi gabakidaya