labaran wasanni
Dalilin dayasa messi bazai buga wasansu da eibar ba

Barcalona tabayyana dalilin dayasa dan wasanta lionel messi bazai buga wasansu da eibar ba awata sanarwa date a twitter tabayyana cewa dan wasan yasamu wani karamin rauni tace raunin bazai hanasa buga wasaba amma gudun kada wata matsala tafaru kawai dan wasan bazaibuga wasanba sewasansu nagaba in ya murmure