labaran wasanni
Jurgen klopp Yayi Bayani Bayan Sunbuga Draw Da West Brom

Jurgen klopp yayi bayani da yan jarida bayan sun sunyi draw da west brom
Jurgen: a gaskiy bami wasa mekyauba yau akwai manya manyan abuguwa damu ka tabka musamman yadda mukarasa kai hare hare masu kyau don haka dole mukara dagewa domin samun nasara a gaskiya bamu ji dadona kan yadda yan wasanmu kezuwa injuri.