labaran wasanni
Neymar Yayima Tuchel Martani Mezafi Bayan Zarginsu Da Rashin Girmaasa

Neymar jr yayiwa tsohon coach dinsu martani mezafi kan cewa dashi da abokin dan wasansa basa girmamasa
Neymar: naji dun abunda tsohon me horaswammu yace amma sedai ni na karyatashi saboda bata yuyo ace dun yan wasanka basa baka girmamawa ace abkoreka aiki
Neymar: gaskiya wannan labarin karyane mu muna bashi girmamsa to idan yace bamu bashi respect to meyasa saida mukasha kashi sannan aka koresa
Kucigaba da kasancewa hausa.arewasound.com domin samun labarai dadumi duminsa bangaran wasanni,labarai dadai sauransu.