labarai
Wasu Yan Bindiga Da AKe Tsammani Yan Fulanine Sunkai Hari Oyo

Wasu yan bindiga da ake tsammani sunkai hari oyo a iwajowa local goverment kamarde yadda rohoto yabayyana sunkai harinne a wani kauye cikin ijowa local goverment
Rohoto yabayyana cewa yan bindigan sunkashe manoma mutum ukku .
Jami’an yan sadda sunbayyana cewa suna yin bincike domin gano yan bindigan dasukai ta asar
Danna nan domin samun wasu Rohotonnin Dakuma Labarai http://hausa.arewasound.com
