Connect with us

labarai

Yanzu yanzu: Messi yayi bayani da yan jarida bayan antabbatar da dan wasan bazai buga wasa da eibar

Published

on


Messi yayi bayani da yan jarida bayan antabbatar da dan wasan bazai buga wasa da eibar

Messi: barcalona sunyiman kome a rayuwa nazauna a barcalona fiye da argentina yau inacikin lafiya kuma zanyi kokari domin gwanin na lashe kowane kofi a barcalona a gaskiya barcalona tanacikin wani hali wanda betaba faruwa da itaba narashin nasara daga karshe inagaida dukkan wani masoyina dake fadin duniya


Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *