labaran wasanni
Muhimmin Dalilin Dayasa Aka Dage Wasan Everton Da Mancity

Hukumar dake tsara wasan premier a yau tabada umarnin a dakatar da wasan everton da man city nan take hukumar tace andage wasanne saboda samun kusan duka yan wasan mancity din da cutar coronavirus dama tun a wasansu da newcastle akasamu gebri jesus da kwayar cutar yanzu andage wasan wanda da za ai yau.