labaran wasanni
Wijnaldum yabayyana clubs din daze iyakomawa

Dan wasan liverpool a yau yabayyana cewa zetashi liverpool ace war dan wasan yayanke shawarar tashi club din bayan dan wasan sun buga draw da west brom dan wasan yabayyana club din daze iyakomawa ciki sunhada da barcalona,psg,athlentico madrid dan wasan yace dazaran yatashi zezabi daya daga cikin kungiyoyin yakoma
Jr musa
March 5, 2021 at 10:16 am
Insha allahu athlentico madrid zeje
Sulaiman nasir
March 5, 2021 at 10:16 am
Allah yakawo shi barcalona
Abubakar
March 5, 2021 at 10:16 am
Allah yasa yaxo barcalona