labarai
Yanzu Yanzu: Ankaiwa gwamnan Nijer Hari Abubakar Bello

Wasu yan bindiga da ba atabbatar da yan bokoharam bane ko fulani sunkaiwa gwamnan niger hari abubakar bello
Kamar yadda rohoto yazomana ankaime harinne adaidai lokacin da yake hanyarsa tazuwa kauyan maitumbi dakuma kuchi a bosso a munya local goverment sai dai kuma yan bindigan basu samu nasarar kashe ko ronata koda mutun daya ba
Acewar New Agency Of Nigeria (NAN) samada mutane 20 yan bindigan suka sace a yankunan saboda hakane gwamnan yaje kai ziyara.