labarai
Anyi Musayar Wuta Da Jami’an Tsaro Da Yan Bindiga A Katsina

Anyi Musayar Wuta Da Jami’an Tsaro Da Yan Bindiga A Katsina
Jami’an tsaro a katsina sun bayyana cewa sunsami nasara kan wasu yan bindiga a cewar jami’an tsaron sun ce sunkashe yab bindiga 6 sannan sun samu nasarar kwato wasu mutane 23 da aka kidnapping
Shugaban yan sanda na yankin katsina yace jami’an tsaro zasu cigaba da kokari domin karar da yan bindiga da suka addabi yankin.