Connect with us

breaking news

Wani mutumi yarasa rayuwarsa a daidai lokacin dayake jima’i

Published

on


Wani mutumi a cross river yarasa rayuwarsa daidai lokacin daya ke jima’i da budurwarsa grace kamar yadda rohoto yabayyana anbayyana eyom yarasa rayuwarsa a daidai lokacin daya ke jima’i da budurwassa matar wadda masoyin nata yamutu tabayyana yadda al’amarin yafaru acewarta zatai aurene shine cikin dare tace zata gana da saurayinta saboda domin daganan wata kila bazasu sake haduwaba to shine taje gidan nasa shine al’amarin yafaru.

Sai dai jami’an tsaro sunce zasu cigaba da bincike domin gano yadda al’amarin yafaru.


Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *