labarai
Watsapp yabayyana wayoyin da manhajarsa zata dena aiki daga january 2021

Watsapp yabayyana wayoyin da manhajarsa zata dena aiki acikin wayoyin daga january 2021 sabuwar shekara
Campany watsapp yasanar dacewa daga janaury 2021 manhajar watsapp zata dena aiki a wasu wayoyi android da iphone
Acewar sanarwar watsapp din dun wata android date kasa da v4.0.3 to daga ranar watsapp bazaikara aikiba cikinta
Sannan acewar watsapp din dun wata iphone dabatakai iphone iOS 9 to zata dena a watsapp acikinta
Yusura
March 5, 2021 at 10:16 am
Kwara haka wallahi