Dan wasan barcalona ansufati akaron farko yayi magana kan dawowa shi daga jinya a cewar dan wasan
Ansufati: inasamun sauki sosai kuma ina tunanin nanda wata 2 zandawo daukar horo
Ansufati: ni yanzu bazan iya bada shawaraba kan halin da kungiya ta kecike saboda nima haryanzu ina bukatar shawara.
Umar kabir
March 5, 2021 at 10:16 am
Insha allahu a el_clasico seyemaku hatrick
up ansu
Salim
March 5, 2021 at 10:16 am
good news hausa arewasound
Abubakar nura
March 5, 2021 at 10:16 am
Labari dayafikowane labari dadi
Nafi'u
March 5, 2021 at 10:16 am
Allah yasa yakoma na wata 10
Hafiz
March 5, 2021 at 10:16 am
Allah yasa yadawo lokacin wasan psg
Nasir
March 5, 2021 at 10:16 am
Gaskiya naji dadi dakyau