Connect with us

labaran wasanni

Zidane yabayyana shawarar da yayanke kan hazars

Published

on


Zidane yabayyana shawarar da yayanke kan hazard

Zidane: daga yau nayanke shawarar dena barin hazard yababuga wasa full time saboda a tinanina na fahimci ci dan wasan idan yaci gaba da buga full time to zedunga samun matsalar injuri kuma ina tsammanin ze buga wasanmu nagobe amma ba full time ba.


Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.