Barcalona tatabbatar da dan wasanta countinho yasamu rauni a wasansu na jiya da eibar dan wasan wanda bedade da dawowa jinyaba yasamu rauni sakamakon wata keta da akaime
Yazuwa yanzu likitoci a barcalona sun tabbatar da dan wasan ze iya kwashe sati 3 zuwa hudu yana jinya.