labaran wasanni
Kalaman tsohon coach din barca setien da yayi a yau yajawo cece kuce

Tsoho coach din barcalona yayi wata hira da yan jarida gade hirar
Setien: bana cire tsammanin zandawo barcalona wataran saboda nasan inada basira da zan iya horar da kungiyar barcalona nasani kowa zece in inada basirar horar da kungiyar to meyasa kungiyar tasha kashi 8=2 to ita dama kwallow haka tagada baya kasancewa ace kai kullim me nasarane kuma dama imban mantaba ai barcalona ba a hannuna kawai tatabanshan irin wannan kashinnan ba a 2013 tataba shan kalar wannan kashin kuma a hannun bayern munich daci 7-0 don haka ko itama bayern munich din itama akwai rarda rana zata baci suma zasu iya shan kayi mafi muni don haka bancire tsammanin dawowa barcalona domin horar da ita.
Wannan kalamanne dayayi yasa akaita cecekuce ashafin zada zumunta su facebook,twitter dadai sauransu amma ku miye ra’ayinku?