labarai
NIMC sunyi sabuwar sanarwa

NIMC a yau sun sanar dacewa dun wani wanda yazo ashigarmasa da NIN number dinsa to dolene yasanyo facemask sannan kuma a runka bada gap domin gudin yada cutar coronavirus
Yadda sukace mutum yarinkari
Wanke hannuwa, bada gab, sanya facemask, sannan sunce dun wanda akakama dakarya wannan dokar ta karbi hukunci.