labarai
Gwamnati AKwa Ibom Tabayyana Ranar Da Dalibai Zasu koma Makarantu
Gwamnatin jahar akwa ibom tabayyan ranar da za akoma makaranta

A yau gwamnatin jihar akwa ibom tabada umar ni akoma makarantu ranar 4 gawatan janaury wato ranar litini a cewarsu yazama dole ko wane dalibi yasanyo facemask sannan dazaran anyi break kowane dalibi dolene ya wanke hannunsa da sani teza sannan kujera yakasance karta wuce dalibai 2 kezamanta saboda gudin yada cutar coronavirus.