labaran wasanni
labaran wasanni Messi, Cavani, Eric Garcia

Dan wasan barcalona lionel messi yatabbatar dacewa bazai tashi barcalona har sai 2023 sannan zaitashi domin komawa america inter miami
Barcalona sungama cimma matsaya da eric garicia dan wasan ze iso barcalona akaka mekamawa next season free
Andakatar da dan wasan manchester united edison cavani daga buga wasanni ukku sakamakon wani sako dayasaki a instagram na cin zarafin hukumar premier din hakan yasa aka dakatar da dan wasan da buga wasanni ukku dakuma cin shi tara.