Laporta dan takarar kujerar shugaban barcalona yayyana cewa indai haryaci zabe to dolene ronald koeman yabar barcalona
A cewarsa dole zai kori ronald koeman yakawo xavi yamaye gurbinsa sannan zedaukko wasu daga cikin tsofaffun yan wasan barcalona kamar su puyol dadai sauransu yabasu mukami.