labarai
2021: Burutai Ya Aikama Da Yan Bokoram Sako Mezafi

Shugaban sojojin nigeria burutai ya aikawa da yan bokoram sako mezafi
A Bayanin dayayi na murnan sabuwar shekarar
buratai: Ina taya duniya murnan sabuwar shekarar sannan zami kokarin a wannan shekarar domin ganin bayan yan bokoram
Burutai: yakamata dun wani mayakin bokoharam yasani cewa 2021 mukashiga don haka dun wani dan ta’adda yasani bazai ji dadiba a wannan shekarar domin somuke wannan shekarar takasance shekara mekyau bakamar 2020.