Connect with us

labarai

FG tayarda ai amfani NIN Slip, dakuma application na waya domin kammala kammala Hada NIMC Dinku

Published

on


Minister sadarwa Dr Isa Ali Pantami a yau yabada sanarwa cewa sun yarda da ai amfani da nin slip, dakuma application na waya ANDOID da IOS

Technical Assistant (Information Technology) dakuma  Minister of Communications and Digital Economy, Dr Femi Adeluyi yace FG ce tabadada umarnin hakan federal goverment

Dr Isa Ali Pantami: munyarda da ai amfani da nin slip dakuma application na waya domin domin hada nin domin kara temakawa al’umma nan bada dadewa ba zamu bayyana apps din daza ai amfanidashi


Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *