Jami’an Yan Sanda Sunsamu nasarar cafke wadansu masu fataucin miyagun kwayoyi a lagos
Kamar yadda jami’an tsaron sukace sunsami nasarar damkesune adaidai lokacin da suke kokarin saida wasu miyagun kwayoyi sannan jami’an tsaron sun bayyana cewa dukansu sun ansa laifinsu don haka zasu turasu kotu.