labarai
NIMC:Yadda Zakuyi Download App Na Enrolment

Bayan bada umarnin ayi amfani da slip dakuma mobile app wajan hada nin ko kammala ninc dinka to ga yadda zakuyi download na apps din
Kushiga google playstore kudaukko NIN enrolment kokuma kuyi download dinshi taman https://dashboard.nimc.gov.ng.
Gargadi daga FG: Idan ba wannan link din dasukabadaba to karmuntun yasake ye amfani da wani link ko wani apps inde ba wannanba idan kuma mutum ye amfani dasu to baruwansu.