labaran wasanni
Barcalona tabayyana ranar da ansufati zedawo jinya

Barcalona tatabbatar da ranar da ansufati zedawo jinya
Barcalona a wata sanarwa date a shafin twitter tasanar da cewa dan wasan gabanta ansufati wanda yadade yana jinya bayan gwaji da akaimasa a yau
Yatabbatar dacewa ansufati zedawo jinya a watan febaury sannan zefara buga wasanni a watan march dama dan wasan a wasu makwanni dasu gabata dan wasan yabayyana cewa yana tsammanin zedawo jinya a watan march sannan yacigaba da buga wasanni a wata april amma sedai barcalona tace dan wasan zedawo jinya a watan febaury yafarabuga wasanni a watan march.