matasa a funtua a yau sunfito sunyi zanga zanga kan rashin tsaro
A jiya wasu yan ta’adda suka shiga wasu kauyika a katsina harda kadisau garinda barayin sukaima barna sosai a wadansu watanni da suka wuce hakan yasa matsmasan sukafito yau sukai xanga zanga inda suka rufe tituna a funtua.
Yusuf
March 5, 2021 at 10:16 am
Kwara Da sukai zanga zangar wallahi