labaran wasanni
Dejong yabayyana ra’ayinsa kan komawa bayern munich

Dan wasan barcalona dejon yabayyana ra’ayinsa ayau akan komawa bayern munich
Dejon: a gaskiya bayern munich babban club ne wanda kowa zaiyi iya sha’awar buga kwallow cikinsa hardani amma sedai bantunanin komawa bayern munich din saboda inajin dadina anan barcalona don haka ban tsammanin komawa bayern munich