labarai
Yadda Wata Mata Takashe Dandanta

wata mata a kaduna taje dandanta dakanta rigiyar danshekara 3 da haihuwa saboda ta auri wani mekudi a rohoto dayazomana yabayyana cewa matar tajefa yayyarta rijiya
A cewar matar tace tajefa dandanta rigiya saboda ba inda zata kaita shi sannan wanda zata aura dun yace bayason agwaila hakanne yasa ta yanke shawarar dandan nata rigiya
Wani jami’i dayake binciken yabayyana cewa angano itatajefa shi rigiyane ta hanyar gwaje gwaje da aka gwada acewar jami’in wani matashine wanda bewuce shekara 16 ba yazo gidan domin siyan gyada yace yanashigowa yana yin sallama kawai segani ye matar tajefa dandan nantake yarude yaruga tareda ihu inda yabayyanama wasu mutane abun daya yakefaruwa nan take suka iso gidan amma yaran yamutu
Habubakar
March 5, 2021 at 10:16 am
Allah shikyauta allah yatsare gaba