Connect with us

breaking news

Yanzu yanzu: Jihar Kogi Sun Sanar Da Ranar Bude Makarantu

Published

on


Jihar kogi a yau tasanar da ranar bude makarantu

A wata sanarwa da gwamnatin tai a shafin twitter yabayyana cewa jihar tabada umarnin komawa makarantu gwamnati da ta private ranar 18 gawatan january tabayyana cewa kowa ne dalibi yakoma makarantu a ranar

Sannan gwamnatin tabada sharadi ga dukkan makarantu ta gwamnati da private gwamnatin jihar tace kowane dalibi dolene yasa facemask, sannan kowane dalibi yarinka wanke hannu da anyi break da saniteza sannan dole anrinka bada tazara domin gudun yada cutar coronavirus.


Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *