breaking news
2021: Yan Sanda Sunkara Da Yan Bindiga A Zamfara Ayau

Jami’an tsaro a zamfara sunyi karan batta da yan bindiga a dajin zamfara
Hukumar yan sanda a zamfara sunyi raga raga da wasu yan bindiga a jihar zamfara kamarde yadda shugaban yan sandan na zamfara yace
Yabayyana cewa sunsamu nasarar hallaka wasu yan bindiga guda 40 tareda nakasa wasu sannan yabbayyana
Cewa yan bindigan siraunatamasu masu mutum 4 saidai ba arasa raiba kodayaba