labarai
andage ranar komawa komawa makarantar FCE Katsina

Gwmnatin Katsina Ta Dakatar Da Komawar Makarantar FCE Federal College Of Katsina Ranar 4 Gawatan January
a wata sanarwa da gwamnatin katsina te ayau tace ta dakatar da komawa FCE federal College of Education Katsina daga komawa makaranta ranar 4 ga watan january tace ta dakatar da komawanne saboda farkewar coronavirus
Gwamnatin Kuma tabayyana cewa baza akoma harsai anga saukin coronavirus din a state din.