labarai
Sabon harin yan bindiga a kaduna anyi ta’asa

Wasu yan bindiga dasuka kai hari a kaduna sunyi ta’asa sosai
Wasu yan bindiga da ake tsammanin yan fulanine sunkai hari jahar kaduna
Kamar yadda rohoto yabayyana yan bindugan sunshiga cikin wani kauye a kaduna inda suka dauke mutum kusan 4 sannan suka kashe mutum 2 cikin wadanda suka kashe din hadda limamin masallaci
sannan kuma sun kwashi kayan abinci shinkafa,wake dadai sauransu jami’an yan sanda sun bayyana cewa lokacin da akai masu waya suka zo yan ta’addan sunruga da sungudu.