breaking news
Ankama Wasu Mutum 3 Yan Nigeria A Kenya

Yan sanda a kenya sun cafke wasu mutum 3 yan nigeria kamarde yadda rohoto yabayyana
Kamar yadda rohoto yabayyana ankama yan nigeria 3 bisa neman safarar wata yarinyar yar shekara 15 yar makaranta
DCI Directored Criminal Of Investigation suka bayyana haka sannan sunce zasu mikasu kotu domin tahukuntasu.