labaran wasanni
Kalam dejong bayan kammala wasansu a jiya Huesca

Dan wasan barcalona dejon yayi wasu kalame bayan tashi daga wasansu a jiya Dasuda Huesca wasan da barcalona din tasamu nasara daci 1-0 kuma dejong shine yajefa kwallow ta hannun messi
Dejong: a gaskiya yau munyi wasa mekyau dunda cewa bamu zura wasu bala balai dayawaba
Dejong: muna murna da wannan sakamakon da mukasmu saboda wasa kamar wannan wanda kwallow daya ce kawai a raga kome ze iya faruwa za aiya farketaa karshen lokaci sayasa