labaran wasanni
Ronald Koeman Yabayyana Ra’ayinsa Kan Siyan No9

Coach din barcalona ronald koeman yabayyana ra’ayinsa kan siyan no9
A cewar coach din na barcalona ronald koeman yace haryanzu sunada bukatar no9 yace dole zasu nemo no9 dazaran anbude kasuwar siye damusayar yan akaka mezuwa
yabayyana cewa dan wan wasan dasukafi maida hankali kansa memphy depay amma idan bamu samu narar daukosaba zamunemo wani .