labarai
Sowore yakara caccakar buhari ayau bayan fitowarsu kotu a yau

h yakara caccakar buyj
Sowore yakara caccakar buhari bayan fitowarsu kotu
Sowore wanda aka kama tun watan december kan hada kungiyar ta caccakar buhari kan yasauka mulki yagaza hakan yasa hukumar yan sanda tabada umarnin akamasa
Bayan kammala shari’arsu a yau yayi fira da yan jarida
Sowore: dole mutane a nigeria su caccaki mutun kamar buhari wanda yagaza tabuka kome tsaro, ba abinci kai bama nigeria ba duka africa dolene a caccakai.
Kotu haryanzu zata cigaba da tsare sowore a kotu tace harsai anbada belinsa sannan za asakai.