labarai
Yan Sanda Sunbayyana yan ta’addan dasu kakama dakuma mutanan dasu ka ceto a jihar nasarawa cikin wata 12

Shugaban yan sanda na nigeria IGP Adamu Muhamma yabayyana cewa a cikin wata 12 sun damke yan ta’adda dayawa sannan sun kufuto damutanan da yan ta’addan suka kama domin karbar kudim fansa
A sanarwar dayai yau yabayyana cewa sun cafke mutum 40 masu fashi da makami sannan sun cafke mutum 18 masu satar mutane domin karbar kudin fansa kamar yadda yabayyana.