labaran wasanni
Antabbatar da masu coronavirus 2 acikin kungiyar barcalon

Ansamu wasu daga cikin masu taya coach din barcalona ronald koeman dauke da coronavirus harda staff coach
a wata sanarwa da barcalona dinte a yau a twitter tabayyana cewa andakatar da training din yau sakamokon ansamu masu corona virus acikin kungiyar ta barcalona
Sannan barcalona din tace za aimadu ka kungiyar gwajin cutar coronavirus dina a yau talata dun wanda akasamu da kwayar cutar to za akillacesa.