Connect with us

labarai

Anyi fada tsakanin mutanan gari da yan fulani a jihar kaduna

Published

on


Rahotonni da mukasamu a jihar kaduna wadansu mazauna kauye sunyi fada da yan fulani

Kamar yadda State Commissone For Internal Security And Home Affair Yabayyana anrasa rai samada mutun 22 suka rasa ransu sannan wasu daga cikib hausawan suma sun mutu sannan suma fulanin suma wasu summutu sannan jami’an tsaron sunkama wasu daga cikin masu fadan bayan kiran jami’an tsaron da akai a waya alagayama su ga abunda yake faruwa

al’amari dai yafarune a wani kauye na kaduna atyap chiefdom a zangon kataf local goverment kaduna state


Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *