labarai
Ancafke wani mutumi da yewa yarsa fyade

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un hukumar jami’an yan sanda ta cafke wani mutumi kan yiwa yarsa fyade
Kamar dai yadda jaridar sahara report tabayyana al’amarin yafarune a jihar ogun tsohon yama yarsa fyade yarshekara 13 da haihuwa a ogun mutane a kauyen adaidai lokacin da akatabbatar da al”amarin mutanan kauyen sunta cewa abasu shi sukasheshi jami”an tsarone suka hana sannan sukabayyana zasu mikashi kotu domin ai masa hukunci daidai da laifinsa da ya aikata