labarai
Hisba tayi babban kamu a kano takama yara 53

Kungiyar Hisba A Kano Tacafke Yara 53
Kungiyar hisba takama wadansu yara 53 kamarde yadda malam lawal daya daga cikin yan kungiyar yabayyana cewa ankama yara 53 sakamakon seda miyagun kwayoyi
Kamarde yadda shugaban hisba yace ankamasu ne night at lamido crescent in nassarawa local government area of the state
Yaran sunhada da maza 27 mata 26 kuma duka basuwuce shekara 17 zuwa 20 ba
Shugaban hisba yakara dacewa zasu mika yaran zuwa sharia law operating acikin jihar kano state.