breaking news
Wani mutumi ya mutu bayan anme gwajin riga kafin cutar covid-19

Bayan gwajin riga kafin cutar coronavirus wani mutumi yarasa rayuwarsa
A cewar hukumar lafiya ta lagos wani dan jihar yarasa rayuwarsa bayan anme gwajin riga kafin kwayar cutar corona din
Hukumr lafiya ta lagos din tace zata cugaba da bincike domin gano dalilin dayasa riga kafin yakashe shi
Yanxu mutum biyune suka rasa rayuwarsa ta sanadin gwajin riga kafin kwayar cutar coronavirus a africa nigeria da ghana.