labarai
Jami’an yan sanda katsina sunkarayin arangama da barayi

Hukumar jami’an yan sanda a katsina tabayyana cewa tagano wasu matattun yan bindiga
Hukumar yan sanda tabayyana cewa bayan fitar su operationa kurfi bayan sunshiga cikin daji sun hadu da wasu matattun yan bindiga guda 4 dakuma kayan aikinsu
Sunhada da Ak-47 dakuma wasu pistol shugaban yan sanda yace za amikasu zuwa wajan dayadace akaisu.