labarai
Sabon Harin Yan Bindiga A Niger Yan Sanda Sun Gwaza Da Barayin

Sabon harin da yan bindiga suka kai a jiya a jihar niger yan sanda suntaka muhimmiyar rawa
Kamar yadda rohoto ya bayyana yan bindigan sunshiga cikin wani kauye wanda akekira da chukuba shororo local goverment
Kamar yadda shugaban yan sanda na yankin yabayyana sun samu nasarar korar yan bindigan saidai kuma yan bindigan sunkashe wani jami’in yan sanda
Shugaban yan sanda yakara da cewa gwamnati zata dauki nauyin iyalansa.