labarai
Yanbindig Sunsake Kai Sabon Harin A Kaduna

Wasu yan bindiga sunkai hari a jihar kaduna yayinda suka kashe wadansu mutum 4
Kamar yadda rohoto yazomana wasu yan bindiga sunkai hari a wani kauye a chikun local goverment a jihar kaduna mutanan da yan bindigan sukakashe sunhada harda wasu yan vijilanti guda 2
Wani mazauni garin yabayyana cewa yan bindigan sunshigo da yammane inda sukaita halbe halbe mutane kuma sukai ta gudu domin neman buya yabayyana cewa bawani jami’in tsaro dasuka kawomasu dauki hara yan bindugan suka gama cinkaransu babu babbaka