breaking news
Yanzu Yanzu: Salisu Garba Malumfashi Yasamu Babban Mukami Daga Buhari

Shugaban Kasa muhammadu buhari ya yarda da anada salisu garba malunmmfashi amatsayin shugaban alkalai na fct abuja
Wannan mukami yabiyo bayan tsohon shugaban alkalan yayi retire daga aikinsa hakan yasa akanadashi mukamin ishaq bello.
Annada salisu garba wannan mukamin badan kome ba saidan yadda yakeda gaskiya musamman a bangaran a lawyer hakan yasa akadauki wannan mukamin akabasa domin anaganin zetaka wata muhimmiyar rawa.