Connect with us

breaking news

FG taja kunnan gwamnoni kan coronaviru

Published

on


Federal Goverment taja kunnan gwamnoni kan bude makarantu dakuma kin yin amfanida facemask a jihohinsu

Kamarde yadda FG tabayyana a shafin twitter tabayyana cewa yakamata gwamnoni suka ra matsi akan coronavirus domin haryanzu batu wuce

FG din takara dacewa bekamata gwamnoni suyi kokarin bude makarantuba a wannan halin da akeciki haryanzu da akwai sauran coronavirus kuma idan ba akiyaye ba zata iya dawowa don haka bude makarantu yanzu tamkar ze iya jawo wata matsalar

FG takara dacewa yakamata gwamnoni susa tara ga dun wanda akasamu batareda facemask a jihohinsu.


Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *